IQNA - A ziyarar da Recep Tayyip Erdoğan ya kai a birnin Alkahira, shugaban kasar Turkiyya ya mika wa takwaransa na Masar wani kwafin kur'ani mai tsarki na Topkapi.
Lambar Labari: 3490657 Ranar Watsawa : 2024/02/17
Tehran (IQNA) shugaban kasar Turkiya Rajab Tayyib Erdogan ya aike da sakon ta’aziyyar rasuwar Ayatollah Taskhiri
Lambar Labari: 3485105 Ranar Watsawa : 2020/08/20